Friday, July 7, 2023

Mata: Abunda Yakamata Mata Su Sani Game Da Rayuwar Yanzu Domin Matsalolinta












Abubuwa guda biyar a jikin Namiji da suke tayarwa da Mata sha’awar su ba tare da ankusance su ba

☛❉ YAR UWA KO KISAN ILLAR ABINDA KIKE ( MADIGO ) ❉☚*

 

*☛ MAZA AJI TSORON ALLAH DAGA CIKIN ABINDA YAKE JEFA WADANNAN MATAN WANNAN HARKA ITACE ( RASHIN GAMSAR DA JUNA ( JIMA’I ) KO WANI BAYA DA LOKACIN MATAR GABA DAYA*


SAI TAYI KARATU – TAYI KARATUN AMMA TA DAWO DA CIKI KO TA ZAMA YAR MADIGO HABA ALHAJI WANNA RIBA CE KA SAMU KO ASARA A RAYUWAR KA.*

shawara itace Inda har yaran Ku mace KO namiji sun nuna.


suna da bukatar aure yana da kyau kayi kokarin haka domin Sha’awa bata da Garkuwa jikin Dan adam :

SAI A KIYAYE DOMIN WADANNAN MATSALOLIN MU DA KANMU MUKE JIFA SU CIKIN AL’UMMA*

 

Madigo, kamar sauran abubuwan da suka gabata ne (yana da illa) wajen haifar da cututtuka da bala’i da musiba ga mai yin sa. Ga kadan daga cikinsu:


 

1. Madigo fita ne daga dabi’ar da Allah Ya halicci mace a kanta, ta jin dadi da da namiji ba mace ’yar uwarta ba.

 

2. Cikin Madigo akwai rashin kunya da fitsara, alhali Manzon Allah (S.A.W) yana cewa: “Kunya alheri ce gaba dayanta.” A wata riwaya: “Kunya ba ta kawo komai sai alheri.” Buhari ne ya rawaito.


 

3. Madigo yakan haifar da cutukan zamani. A wani bincike da aka gabatar, ya tabbatar da za iya daukar cutar kanjamau ta hanyar madigo, idan aka yi da wadda take dauke da ita, kamar yadda za a iya samun ciki ta hanyar madigo, idan mace ta yi da wadda ba ta dade da saduwa da da namiji ba. Haka nan likitoci sun tabbatar da madigo yana iya jawo rashin haihuwa.

 

4. Ana iya rasa budurci ta hanyar madigo, wanda hakan ba karamin tozarta ba ne ga budurwa ta rasa budurcinta kafin ta yi aure.


 

5. Mai madigo takan rayu cikin kuncin zuciya da kunarta, saboda Allah zai debe mata natsuwa a tare da ita, Ya maye gurbinta da kunci da damuwa. Wata budurwa ’yar shekara ashirin tana ba da labarin irin yadda ta samu kanta cikin damuwa da bala’i bayan rabuwarta da abokiyar madigonta.

 

Tana cewa: “Na kasance budurwa ’yar shekara ashirin, ina son wata kawata sosai tsawon wasu shekaru masu yawa, har dai muka fara madigo a tsakaninmu, ta shiga raina matuka, na zama duk abin da take so shi nake yi, har ma ya zamana wani lokaci ana samun sabani tsakanina da ita idan na ga wani ko wata suna kaunarta, saboda yadda nake kishinta. Wata rana sai wannan kawar tawa ta yi aure, abubuwa suka canza, ta ce dole ne mu rabu. Haka muka rabu, ni kuma na shiga wani hali na jin zafi da radadi a jikina da zuciyata! Ciwon kai, ciwon idanu, ciwon jiki, na je wajen likitoci amma ban samu wata waraka ba, wayyo! Ni yanzu yaya zan yi, ga shi na tuba, amma fa ina so in koma wajenta, yaya zan yi!? Wannan kadan ke nan daga illar madigo.


yadda Hadisi ya nuna.

MAGUNGUNA KARIN KIBA MAZA DA MATA:

 

kwanciyar hankali da nutsuwa tareda kulawar miji sune kan gaba wajen saka mace murmurewa tayi kyau amma kuma akwai hanyoyi Biyu Dana kawo a wannan shafin kuma jama’a sunyi cikin ikon allah anyi nasara sunzo sunyi godiya saboda haka idan baki ganiba karanta yanzu:

 

(1) hanya ta farko kisamu yayan hulba ki tafasasu har sai ruwan ya canja saiki tace ruwan ki zuba masa Zuma farar saka da madara peak da born vita ki ajiye acikin firji da safe kafin kici abinci saikisha kafin mako Biyu zakiga abun mamaki

 

(2) ita kuma hanya ta biyu waken soya alkama gyada tareda aya zaki samu anaso kiyi garinsu saiki damasu kamar koko ki zuba madara peak kinasha wannan shima nabaki mako Biyu zakiga kin canja….

 

Maganin Karin Kiba:

 

Barkanmu da wanna lokaci sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.

 

Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau shafin bincikensa ya biyo ta bangaren MAGANIN KARIN KIBA.


Haka zaku samu Dabino dinku bushashe mai kyau shima ku dakashi yazama Gari.

 

Gyada kuwa saiku hada kunun Gyada da ita, bayan kun gama saiku dinga diban wadancen abubuwa da muka lissafa kuna sawa a cikin kunun Gyada din kuna sha kullum har tsawon sati biyu zuwa uku insha Allahu zaa baki labarin kibar da kika kara.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home