Saturday, July 8, 2023

Yana Fama Da Yunwa Da Talauci Amma Ya Sake Auren Yarinya Budurwa











A yanzu haka shahararan jarumin barkwanci shagiri girbau ya an gwance da Wata Kyakyawar Budurwa kamar yadda a yanzu haka ga Amaryar da ya aure ka kalle ta.

Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu wannan jarumin ya kasance yana bawa mutane dariya kuma a yanzu haka ya daukaka a Duniya.


Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan hoton nasan cewa kaga yadda wannan Matar daya aura.


Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home