Friday, July 14, 2023

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata…












Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata…

Photo of Jenbn Jenbn1 min ago0




Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa

Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya

gafarta Mata.

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa

Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle

rasuwa.



Ajiya Alhamis ne Muka samu labarin Rasuwar

Mahaifiyar daya daga cikin Fitattun Jaruman

Kannywood dinnan me suna Alhassan kwalle,

Wanda Shafin Fim Magazine a Kafar Sadarwa na

Facebook suka wallafa.

Fim Magazine sun bayyana cewa jarumin shine

wanda ya fara wallafa labarin Rasuwar Mahaifiyar

tasa a shafinsa kuma za’a Gudanar da Zana’izar

Marigayiyar a unguwar Bachirawar Madudu

tsallaken yamma, layin makarantar Mannaru dake

a Jahar Kano

Jaruman Kannywood da dama sun nuna

alhininsu ga jarumin na wannan babban rashi da

yayi na Mahaifiyar sa, Muna mata Addu’a ubangiji

Allah Yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa

mu cika da kyau da imani Ameen

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home