Thursday, July 20, 2023

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci.












Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci.

“Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a lissafin Hijiriyya a duniya yana hidimtawa addinin Musulunci da darikar Tijjaniyya.

“Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka cika rayuwa Amin Summa Aminnn.

Babangida A. Maina
Tijjaniyya Media News

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home