Monday, July 10, 2023

Bakin ciki kashe makiya batun jirgin da rarara ya siya gaskiya tayi halinta











kamar yadda tashoshi da dama suka wallafa rahotanni akan lamarin sunyi karin bayani akan cewa rararan ba ya sayi jirgi bane yahau jirgi ne yayi tafiya daga kano zuwa lagos campaing din tinubu .

ina fatan kowa ya gane abunda yake tafiya akan hakan allah yasa mudace ameen summa mun gode da gudun mawar kallo masoya


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home