Monday, July 10, 2023

sakamakon zabe peter obi ya lashe zaben jihar plateau da kuri u milliyan da doriya












Sakamakon zabe na jihar plateau jos tsakanin atiku abubakar da asiwaju bola Ahmed tinubu da Eng rabi u musa kwankwaso da peter obi .


Mr peter obi ya ragargaji kuri un jihar plateau Jos inda yayi nasara da kuri u milliyan daya da dubu dari da doriya a jihar plateau .

Wannan abu yayi matukar bawa mutane mamaki a wannan zaben Ku kasance damu domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home