Thursday, March 14, 2024

VIDEO: “Maza tunda kunƙi fitowa ku aure mu wallahi zamu fara binku har cikin gidajenku”—Budurwa











HOTUNA: “Maza tunda kunƙi fitowa ku aure mu wallahi zamu fara binku har cikin gidajenku”—Budurwa


Wallahi mun gaji zamu fara bin maza, wannan matashiyar ta bayyana cewar "Maza tunda kun ƙi fitowa ku auremu wallahi zamu fara bin ku har cikin gidajenku saboda mun gaji da zama a gidan iyayenmu so kuke muyi hauka" in ji ta kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon data saki

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin tsakanin maza da mata wa yafi son aure?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home