Kannywood
Sunday, March 31, 2024
Kadubi Girman Allah Da Matsayin Manzon SAW Allah Karubuta (S.A.W) Katura Zuwa Group 10.๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Ya ALLAH Ka Buษema Duk Wani Talaka ฦofofin Rahamarka Ta Samun Arziki๐kadda kawuche baka Ameenba๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Wannan Ita mahaifiyata shekara ukku kenan batada lafiya ๐ญina rokon Allah yabata lafiya don Allah kadda kawuche baka che Ameenba๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Allah Sarki Rayuwa; Kalli Bidiyon Murigayya Bintu Dadin Kowa Na Karshe Kafin Mutuwar Allah Ya Jikanta Da Rahama.....๐๐๐๐๐
Thursday, March 28, 2024
ALLAHU AKBAR; Bidiyon Yadda Ake Gudanar Da Aikin Hajji Da Yadda Garin Makkah Yake Tun Kafin Zuwanโฆ
Indai_Annabi Yanada Matsayi A Gunka Karubuta_S.A.W. Katura Zuwa Group 10 Kachal๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Tuesday, March 26, 2024
Ku kwantar da Hankalin Ku Masoya Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wasallam.๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Monday, March 25, 2024
Wednesday, March 20, 2024
abin sha, awa Kalli yadda Adam a zango yake wasa da yaranshi Kalli cikakkyan wannan bidiyon kagani yanzu...
Sunday, March 17, 2024
Yadda Matashin Malamin Addinin Musulunci Ke Gabatar Da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma A Cikin Watan Ramadan...
Innalillahi wa'inna Ilaihin raji'un Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Shamsu ฦan Iya Rasuwa, Ana Tsaka Da Murnar Samun Muฦamin Ali Nuhu...
Yanzu Yanzu Kowa Ya Fito Ya Amsa Muhammadu Rasulullah....S...a...w๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Saturday, March 16, 2024
Tun kan Azumi nake wa saurayina biyayya amma sai da ya jawo muka ษata don kar ya min Ramadan BasketโBudurwa
Wata budurwa tayi Bidiyo wanda a ciki ta fashe da kuka inda take bayya yadda take tarairayar saurayinta don kar ya barta amma saida ya jawo dalilin da yasa suka ษata don kar ya yi mata hidimar Azumi da ษinkin Sallah tace suna cikin waya kawai sai tayi tari shine yace ta zage shi ya kashe waya daga nan suka ษata
Menene dalilin da yasa mafi yawan samari ke ษatawa da ฦดan matansu a lokacin azumi da bukukuwan Sallah?
Allahu Akbar ๐ญ Mutuwar Mutane 3 Data Girgiza Masanaโantar Kannywood Kalli Videoโฆ..๐๐๐๐
Friday, March 15, 2024
Thursday, March 14, 2024
VIDEO: โMaza tunda kunฦi fitowa ku aure mu wallahi zamu fara binku har cikin gidajenkuโโBudurwa
HOTUNA: โMaza tunda kunฦi fitowa ku aure mu wallahi zamu fara binku har cikin gidajenkuโโBudurwa
Wallahi mun gaji zamu fara bin maza, wannan matashiyar ta bayyana cewar "Maza tunda kun ฦi fitowa ku auremu wallahi zamu fara bin ku har cikin gidajenku saboda mun gaji da zama a gidan iyayenmu so kuke muyi hauka" in ji ta kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon data saki
Kunji fa menene ra'ayoyinku shin tsakanin maza da mata wa yafi son aure?
Wednesday, March 13, 2024
VIDEO: โMatashiyar da ta karษi addinin Musulunci tana da tarin dukiya ana son .....
HOTUNA: โMatashiyar da ta karษi addinin Musulunci tana da tarin dukiya ana son wanda zai aure ta ya zama mai Amanaโ
Wannan baiwar Allah da kuke gani ta karษi addinin Musulunci a wajen Tafsirin Alฦur'ani mai girma, kuma tana da tarin dukiya da kuษi sannan tana harakar kasuwanci, tana son samun ษan'uwanta Musulmi ya aureta don taimaka mata waje harakokin kasuwancinta, tunda yanzu ta musulunta babu damar taci gaba da cuษanya da maza wajen kasuwancin ta
Saboda haka ana neman mutum mai amana wanda zai aureta ya riฦe ta tare da dukiyarta ba tare da ya cutar da ita ba, muna fatan Allah yasa a samu musulmin ฦwarai nagari ya aureta
Tuesday, March 12, 2024
Me yasa macce zata iya soyayya da namiji suyi abubuwan da basu dace ba kuma ta aure shi amma shi bai iya aurenta?
Me yasa macce zata iya soyayya da namiji suyi abubuwan da basu dace ba kuma ta aure shi amma shi bai iya aurenta?
Ina kuke maza ga wata budurwa na tambayar ku sai ku bata amsa, a cikin wani faifan Bidiyon data saki wannan matashiyar tace "Wannan abin ya daษe yana min yawo a kaina na daษe ina tunanin neman amsar wannan tambayar. Maza wai don Allah in tambaye ku me yasa baku iya auren maccen da kuka daษe kuna soyayya da ita sai dai kuje ku samu sabuwar budurwa fal ku aura ita kuma ku ฦyale ta, alhali ita macce idan tayi soyayya da ku har kuka aikata abubuwan da basu dace ba kamar taษeโtaษe da sauran su bata da burin da ya wuce ta aure ku amma ku baku iya aurenta me yasa"? Kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon
Kunji fa menene ra'ayoyinku game da wannan tambaya ta budurwar nan,? ku bata amsa
Innalillahi wa innailaihi Rajiโun Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe Rasuwa Yanzu Yanzu๐๐๐๐๐
Innalillahi wa'innalaihi raji'un: Lafiya-lafiya an dauki azumi da ita ashe ba za ayi buษe baki da ita ba, ta rasu yanzuโฆ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐๐๐๐
Monday, March 11, 2024
A Musulunci kaษai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 ya mayarโzan shiga addinin nan bayan AzumiโJennifer
A Musulunci kaษai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 ya mayarโzan shiga addinin nan bayan AzumiโJennifer
Matashiyar nan mai bin addinin kirista Jennifer tace "A halin yanzu na gamsu cewa addinin Musulunci shine addinin gaskiya, saboda a addinin Musulunci ne kaษai mutum zai tsinci Naira Miliyan 100 kuma ya mayarwa da mai su, wannan ya kara tabbatar min da cewa Musulunci shine addinin gaskiya kuma ina son musulunta amma sai bayan Azumi