Thursday, January 25, 2024

Wallahi na gaji da zaman banza a gidanmu aure nake so—Budurwa












Yanzu Yanzu Wata Matashiyar Budurwa ata Bayyanawa Al Ummah Cewa Itafa Tagaji Da Zaman Banza A Gida, Ama ana Takosa Tayi Aure Tashiga Dakin Mijinta,

Baya Da Haka Ta Bayyanawa Mutane Ra Ayinta Gameda Zaman Gida Datake A karin Banza Batareda Tana Dakin Mijintaba, Hakan Yajawo Cece Kuce Ga Wasu Samarin Da Suka Nemi Auranta Tayi Watsi Da Buqatar Su,.

Fadin Hakan Keda Wuya Wasu Samari Sukamata Cha Donmin A Cewarsu Bafa Aure Takesoba Don Idan Da Aure Takeso Bazataki Amsar Tayi Daga Cikin Samarinta Masu Zuwa Wajantaba, Kalli Cikakken Bidiyon labarin Anan Kasa,.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home