Tuesday, January 23, 2024

Ya kamata Matan aure su fara ɗaukar ɗawainiyar kansu ta yau da kullum—











Ya kamata Matan aure su fara ɗaukar ɗawainiyar kansu ta yau da kullum—Dr Sheriff Almuhajir


Dakta Sheriff Almuhajir Malami a Jami'ar jihar Yobe ya bayya cewa a wannan zamanin da ake ciki ya kamata malaman addini su fito su bayyanawa matasa da ƴan mata halaccin auren ɗaukar ɗawainiya tunda Sunnah ta yarda da shi, yin haka zai rage abubuwa da dama kuma hakan zai ba wa mazaje da mata da yawa damar yin aure batare da zullumin wahalar rayuwar aure ba

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kuna goyon bayan wannan magana ta shi?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home