Monday, January 8, 2024

VIDEO: “Wannan shine Film ɗin Sijjin kuma duk wanda ya kalleshi sai Aljannu sun shige shi”











VIDEO: “Wannan shine Film ɗin Sijjin kuma duk wanda ya kalleshi sai Aljannu sun shige shi”


Film ɗin na Sijjin an yi amfani da wata hatsabibibiyar na'urar ɗaukar Photo wajen shirya shi wacce take iya nunawa ɗan adam abinda idanunsa basa iya gani kai tsaye kamar mutanen ɓoye wato Aljannu, domin kuwa ana nuno Aljannu ƙarara, kuma kashi 97 na illahirin mutanen da suka kalli wannan Film a sassan Duniya daban-daban sun haɗu da shafar Aljannu


Wannan ne dalilin da yasa ake kira ga al'umma da su ƙauracewa kallon wannan Film na Sijjin domin kuwa duk wanda ya kalleshi sai Aljannu sun kawo masa ziyara

Wacce tambaya zaka fara yiwa Aljani idan kayi Ido huɗu dashi?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home