Sunday, January 7, 2024

HOTUNA: “Duk abinda namiji zai yi macce zata iya yadda wata budurwa ke wasa da Ƙadangare”











HOTUNA: “Duk abinda namiji zai yi macce zata iya yadda wata budurwa ke wasa da Ƙadangare”


Ƙadangare dai wata ƙaramar halitta ce wacce mafi akasarin mata ke tsoronsa wanda har ake masa laƙabi da sojan mata amma sai gashi hotunan wata matashiya sun karaɗe shafukan sada zumunta inda take ɗaukarsa tana wasa har tana ɗora shi a kanta

Inda take cewa duk abinda namiji zai yi macce ma zata iya yin wanda ya fi shi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home