Monday, January 1, 2024

VIDEO: “Ina roƙon kowa ya yafe min na kusa tafiya wajen masoya na—Sheikh Ɗahiru Bauchi”











VIDEO: “Ina roƙon kowa ya yafe min na kusa tafiya wajen masoya na—Sheikh Ɗahiru Bauchi”


A jawabinsa na sabuwar shekara Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya roƙi gafarar ɗaukacin Al'ummar Duniya duk wanda ya taɓa ɓatawa rai ya taimaka ya yafe masa shima ya yafewa kowa inda yace yana ji a jikinsa wannan sabuwar shekarar ta 2024 ba zai ga ƙarshenta ba saboda zai tafi wajen masoyansa Shehu Ibrahim Inyass da Shehu Tijjani da shugaba ANNABI MUHAMMAD SAW

Shehu Ɗahiru Bauchi yace babu wani abin jin daɗi da yayi saura a cikin wannan Duniyar saboda haka yana cike da farin cikin cewa zai je ya sadu da masoyansa a Darussalam gidan rahama muna fatan Allah yasa mu cika da Imani

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home