Wednesday, December 13, 2023

Wallahi nayi mafarkin iyayenmu suna cikin wutar Jahannama—Adam A Zango

 







Wallahi nayi mafarki akan Tiktok ba zan fadi bayanin gaba daya ba, amma dai iyayen mu na cikin musifa ba kadan ba,

Nayi tsammanin ganin yan iskan Tiktok a wutar jah@nnama,


Sai naga iyayen mu ne a cikin wutar, ban san me wannan mafarki ke nufi ba, inji Jarumi Adam A. Zango

Maimakon in ga ƴan TikTok a Jahannama sai naga iyayenmu




0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home