Thursday, December 21, 2023

Tsakaninku da Allah cikin wadannan Gwamnonin wanne yafi kokari Acikinsu ??











Tsakaninku da Allah cikin wadannan Gwamnonin wanne yafi kokari Acikinsu ??


Tsofaffin kansilolin da aka zaba lokacin mulkin Kwankwaso 2014 zuwa mulkin Ganduje na farko na 2017 suma suna cikin alkairai domin tuni gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya basu hakkunan su cikin wan nan sati Abaya Ganduje ne ya kamata ya biya bai biya suba.

Allah ya sakawa Abba Kabir Yusuf da alkairi.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home