Thursday, December 21, 2023

Mai kuɗi ba ruwan sa da rashin jinki idan ya tashi aurenki amma Talaka shine uban iya yi—Zahida












Shegen iya yi da tsaurin kai sai Talaka shi ba kowa ba, shi ba ɗan gidan kowa ba, bai aje ba, bai ba kowa ajiya ba amma ya dunga gindaya miki tsauraran sharuɗɗa sai kace ya aureki ga binciken tsiya, amma mai kuɗi idan yana sonki babu wani bincike aurenki kawai zai yi

Kunji fa Talakawa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da wannan iƙirari nata?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home