Thursday, December 21, 2023

Shahararren malamin addinin islama yace gobe ne za a hura kahon tashin duniya

 







Wani malamin addini a jami’ar Al-azhar dake a kasar Misra mai suna Shekul Arab Al’islam ya bayyana cewa gobe Juma’a udan Allah ya kaimu za’a busa kahon tashin Duniya saboda haka kowa ya shirya kuma ya shiga tai tayinsa.


Malamin na magana ne a lokacin da dalibansa suka kai masa ziyarar barka da Sallah a gidansa dake gabashin birnin Alkahiran Masar sai dai masu sharhi akan al’amuran yau da kullum na ganin cewa.


Malamin ya fadi gaskiya saboda ai dama Alkur’ani ya fada cewa ranar Juma’a za ayi tashin duniya dana alkiyama kuma dama malamin yayi kaurin suna wajen barkwanci da daliban nasa.


0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home