Thursday, December 21, 2023

Wallahi dagaske ina neman mijin aure koda Talaka ne in dai nagari ne ga lamba ta 09123962707—Ammerh

Wallahi dagaske ina neman mijin aure koda Talaka ne in dai nagari ne ga lamba ta 09123962707—Ammerh

Wata budurwa mai suna Ammerh ta bayar da cigiyar neman mijin aure, kuma tace bata damu da talaucin mutum ba matuƙar yana da kyawawan ɗabi'u inda har ta bayar da lambar waya ga mai buƙata ya kira ta su dai-dai ta amma don Allah duk wanda bai shirya yin aure ba kar ya kirata 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home