Sunday, December 24, 2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka...











Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka.




Ita ce Tsohuwar da Mawaki Aminu Alan waka yake yawaita yabo a cikin wakokinsa a matsayin ta na mai kaunar harkokinsa.



Tsohuwar A lokacin Rayuwar ta ta tashi tin daga illela ta jahar sokoto har Garin Kano domin kawai taga mawakinta Aminu Alan waka hakazalika shima ya tashi tin daga kano yake har inda take domin Zumunci.


Tana cikin sahun gaba a jerin mata wanda suke kaunar mawaki aminu alan waka Muna rokon Allah Ya jikanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani, Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home