Saturday, December 23, 2023

Jarumin Fina-finan Hausa Nasir Naba zai angonce da Maryam Booth

Jarumin Fina-finan Hausa Nasir Naba zai angonce da Maryam Booth

Dama a baya bayannan jarumar ta fito tace da zarar ta samu miji aure za tayi ta huta saboda Daractoci sun daina saka ta a shirin Film

Menene fatanku ga wannan haɗi?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home