Saturday, December 23, 2023

ALLAHU AKBAR: “Ku kalli yadda aka tsara kayan sautin kiran Sallah a Masallacin Harami”











ALLAHU AKBAR: “Ku kalli yadda aka tsara kayan sautin kiran Sallah a Masallacin Harami”


Wannan shine Studio mafi tsada a Duniya wanda aka kashe zun-zurutun kuɗi har dala biliyan 8 kimanin naira trillion 9 ₦9,000,000,000,000 a kuɗin Najeriya wajen gina shi ba don neman kuɗi, kaɗe-kaɗe ko waƙa ba, sai kawai don ayi kiran Sallah da karatun Alqur'ani a Masallacin Harami dake ƙasar Saudi Arabia gaba ɗaya covers ɗin da kayan sautin ke ciki na Zinari da Gold ne

Don Allah ku tura wannan labarin zuwa sauran groups don ran maƙiya Allah ya ƙara ɓaci

Muna fatan Allah ya ƙarawa ANNABI daraja

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home