Sunday, December 24, 2023

HOTUNA: “Macce ta farko Aisha Nasir bahaushiya ƴar jihar Kano ta samu aikin Immigration”

 






HOTUNA: “Macce ta farko Aisha Nasir bahaushiya ƴar jihar Kano ta samu aikin Immigration”



Wata tsaleliyar budurwar mai suna Aisha Nasir ƴar jihar Kano ta zama macce bahausa kuma musulma wacce ta samu aikin hukumar shigi da fice wato Nigeria Immigration Service kuma ta fito a matsayin ASI muna fatan Allah ya taya ta riƙo yasa ta aje kaki lafiya sannan ya kawo mijin aure nagari


Sai dai wasu mazan na da ra'ayin cewa ba zasu iya auren macce mai kaki ba, ko kana ɗaya daga cikinsu?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home