Tuesday, December 26, 2023

HOTUNA: “Kwankwaso ya gwangwaje Tijjani Gandu da sabuwar mota ƙirar Prado”











Muna taya mawakin Kwankwasiya Alh Tijjani na Gandu murnar samun kyautar sabuwar Mota, A madadin wan nan shafi muna addu’ar Allah ya rika masa, Allah ya kare shi daga sharrin karfe, Allah ya kara inganta lafiyar sa.


Fitaccen mawaƙin Kwankwasiyya wanda yayi waƙar Abba gida-gida ya samu kyautar tsaleliyar mota ƙirar Prado

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home