Tuesday, December 26, 2023

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un—Jami’in Soja ya rasu ana gobe ɗaurin aurensa











Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un—Jami’in Soja ya rasu ana gobe ɗaurin aurensa

Ke Duniya ina zaki damu duk ya gama shirye-shiryensa zain zama Ango a gobe Asabar amma Allah ya yi masa rasuwa, jami'in sojan mai suna Ya'u Yunusa Jaji ya rasu ana tsaka da shagulgulan bikinsa wanda za ayi a ranar 23 ga watan Disamba wato gobe kenan



Muna fatan Allah ya gafarta masa yasa ƴan matan Aljanna ne rabonsa tunda bai samu jin daɗin na Duniyar ba, Allah ya jiƙansa ya kyautata namu ƙarshen don Allah duk wanda yaci karo da wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa Musulmi su ƙara yi masa addu'a

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home