Tuesday, December 26, 2023

Idan ka san ba zaka iya min Lefen Naira Miliyan 5 ba kar kazo ƙofar gidan mu—Ameena

Idan ka san ba zaka iya min Lefen Naira Miliyan 5 ba kar kazo ƙofar gidan mu—Ameena

Wata budurwa mai suna Ameena ta gindaya tsauraran sharuɗɗa ga duk mai son aureta shin kuna ganin za'a samu wanda zai iya cika waɗannan sharuɗɗan?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home