Monday, December 25, 2023

Barin in gwada yawan masoyana misali idan yanzu zan fita daga cikin shirin Film zaka iya aurena?











Barin in gwada yawan masoyana misali idan yanzu zan fita daga cikin shirin Film zaka iya aurena?





Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta bayyana cewar tana godiya ga dubban masoyanta waɗanda suke kiranyen-kirayen cewa ta aje harakar Film zasu aureta Maryam ta bayyana cewar a shirye take matuƙar ta samu wanda yake dagaske zai aureta babu yaudara kuma zai iya riƙeta to babu shakka zata aje harakar Film ta rungumi aure don raya Sunnar MANZON ALLAH SAW

Jama'a da dama dai sun yaba da irin ɗabi'u da halayenta a cikin shirin Labarina wanda wasu ke cewa don Allah ta aje harakar Film zasu aureta, shin kana daya daga cikin masu sha'awar auren Maryam Labarina?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home