Thursday, December 21, 2023

Allah ka sanya yamu daga cikin mutanen dake da arzikin haddace Al-qur'ani 🤲







Allah ka sanyan yamu daga cikin mutanen dake da arzikin haddace Al-qur'ani a cikin kirjinsu.


Yan uwa; ku sanya mu cikin addu'a da ni da duk wanda suke haddar Al-qur'ani, ko suka fara ko kuma suke da niyyar farawa. Allah ka taimake mu baki daya.


Yah Hayyu Yah Qayyum, Birahmatika Astageeth.


•✍️ ©️Mohammed Tasi'u Abubakar

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home