Tuesday, November 21, 2023

An yi jana’izar fitaccen darakta na Kannywood Aminu S Bono dazun nan a birnin Kano da ke arewacin Nijeriya. Matashin daraktan ya rasu ne jiya bayan ya yi fama da gajeriyar jinya.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home