Monday, November 20, 2023

INNA LILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:Allah yayiwa Daraktan Finafinan Hausa .....







Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.


Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana'antar ta Kannywood.


Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma. 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home