Friday, November 10, 2023

Asalin abin da ya jawo cece kuce akan kalaman Hafsat Paki yar kaduna











kadan daga cikin kalaman Hafsat paki akan yan kano

Ga son mace mai bleaching idan kin rasa kasuwa ko ina kiyi bleaching kije kano hannu daya zaki samu miji "one hand" 

sa'an kuma gidajen kaduna falo daya a kaduna zai iya yin two bedroom flat kamar guda ukku a kano

shiga domin jin irin wankin babban bargo da tayiwa yan kano 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home