Monday, November 20, 2023

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:Allah yayiwa Daraktan Finafinan Hausa, Aminu S. Bono.....











INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:
Allah yayiwa Daraktan Finafinan Hausa, Aminu S. Bono Rasuwa, Muna Addu'ar Allah ya jikansa da Rahana 🤲 From Dantalaka



Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faÉ—i jim kaÉ—an bayan dawowarshi daga aiki.

Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana'antar ta Kannywood.

Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home