Sunday, August 6, 2023

Qalu innalillahi Jama’a Me Aisha Najamu Tayi Muku Kukayi mata…











innalillahi Jama’a wai me Yan kannywood Sukayi Muku Kuke Bibiyar su Da Irin wadannan Abubuwan?



Ansha yada labarai kan Chewa Jaruman Kannywood Sun mutu Wanda al’uma da Kuma masoyan su Ke shiga chikin halin dimuwa da wannan lamarin.

sai gashi Kuma Aisha Najamu ta chikin Shirin izzar so itama an fara Chewa ta mutu shin menene gaskiya akan haka?

gaskiya Aisha Najamu ba ta mutuba tana Raye wannan zanchen kanzon kurege ne kawai.


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home