Friday, August 4, 2023

Zan taimakawa matasa da jari wasu kuma da gida cewar mawaki dauda kahutu rarara.....











Alhamdulillah mawaki dauda kahutu rarara yayi alkawarin zai taimakawa matasa masu son su dogara da kansu da jari wasu kuma da gida wato muhalli domin inganta rayuwarsu


a wata hira da akayi da mawaki dauda kahutu rarara ya bayyanawa duniya hakan kuma ya bukaci addu’ar jama’a akan allah ya bashi ikon taimakawar .

wannnan kudiri na mawaki dauda kahutu rarara mai kyau ne allah ya bashi ikon chikawa ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .


KALLI VIDEO 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home