Thursday, August 3, 2023

Tofa: Jama’a Me Adam A Zango Yayi Muku Gaskiya mutuwar ba…







innalillahi Jama’a da Dama Suna So Yada Labarai Dake Nuna mutuwar jarumin masana’anntar kannywood wato Adam A Zango ko wannan magana gaskiya che?


Magana Ta Gaskiya mutuwar jarumin masana’anntar kannywood din wato Adam A Zango ba gaskiya Bache.


Allah ya kyauta ya Kuma shiryi masu yada labarai na karya.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home