Sunday, August 6, 2023

Abin Al’ajabi 😭 Kalli Bidiyon Yadda Wani Mutum Ya Aikatawa Kansa Danyen Aiki –











A Yau Munzo Muku Da Cikakken Bidiyon Yadda Wani Bature Farar Fata Yayi Abinda Ba Kowanne Dan Adam Ne Ze’iya Aikatawa Ba Koda Da Wasa Ya Kashe Dodon Kunnensa Da Kansa Domin Neman Suna.



Dukda Dai Cewa Wasu Mutane Sunce Wannan Abinda Da Baturen Ya Aikata Ba Gaskiya Bane Saboda Yadda Harkar Editing Yayi Yawa A Duniya Amman Wasu Sunce Sun Yadda Da Hakan Saboda Turawa Zasu’iya Aikata Komai Domin Suyi Suna.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan 👇



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home