Tuesday, July 18, 2023

Abin a Yaba Ahmad Musa Ya Ɗauki Nauyin Ƙarasa Ginin Gidansu Marigayi Kamal Abokí…

Abin a Yaba Ahmad Musa Ya Ɗauki Nauyin Ƙarasa Ginin Gidansu Marigayi Kamal Abokí…

Abin a Yaba Ahmad Musa Ya Ɗauki Nauyin Ƙarasa Ginin Gidansu Marigayi Kamal Abokí…

Shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Nageriya kúma Kaftin ɗin ƙungiyar Super Eagles, Captain Ahmed Musa MON ya kai ziyarar jaje da ta’aziyya ga iyayen matashin nan mai wasan barkwanci, Kamal Aboki wanda Allah Ya Yi wa rasuwa a ƴan kwanakin baya Sakamakón hatsarín Møta.

A ya yin ta’aziyyar, Captain Ahmad Musa ya ga gidan da Kamal ɗin ya fara ginawa iyayensa bai gama ba Allah Ya karɓi rayuwarsa. Yanzu Ahmad Musa ɗin ya ɗauki nauyin kammala musu ginin gidan gaba ɗaya.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home