Tuesday, April 25, 2023

Duk Namijin da ya kalli wannan Videon sai ya rikice












Fyade* dai na nufin aikata ko saduwa da mace ko namiji, ta amfani da hanyar karfi, ba tareda amincewar dayan bangare ba. Fyade yakan iya faruwa namiji ya yi wa mace, ko ita mace ta yi wa namiji, ko yanzu da zamani ya lalace, namiji ya yi wa namiji ko mace ta yi wa mace.



Ba shakka wannan mummunan aiki ne da ba addini ko al’ada da suka aminta da shi.



*NAU’UKAN FYADE*



Fyade yanada nau’ukansa kamar haka:



*Fyade na kai tsaye*. Wanda galibi yakan faru ne tsakanin mutane da wata kila ba su san da juna ba, haka kawai namiji zai ji ya kwadaitu da mace ko ita ta ji haka, sai fyaden ya auku.



*Fyade tsakanin masoya*. Wannan nau’in yana faruwa ne tsakanin masoya da suka shaku da juna, wata kila ma sukan sadu a tsakaninsu, amma kasancewar yanayi na ita ta hana shi ko shi ya hana ta sai fyade ya auku tsakaninsu.


Fyade na abota ko shakuwa*. Wannan yakan faru ne tsakanin mutane da suke a unguwa daya, wata kila kan yanayi na shigar mace har ya sa a ji ana so a mata fyade kasancewar ana wuri daya ana kallon motsinta.


*ZAINUDDEEN ZAIN*



_DR. ZAIN_



Assalamu alaikum wa rahamatullahi ta’ala wa barakatuhu.



*Fyade tsakanin ma’aurata*. Wannan yakan faru ne tsakanin ma’aurata inda miji zai danne matarsa da karfi domin ya biya bukatarsa



*Fyade na taro*. Wanda aka fi sani da gang rape, shi wannan fyaden mutane da dama ne za su taru kan mace daya, ko wannensu ya yi amfani da ita, galibi irin wannan fyaden har rasa rayuwa ake yi.




*LAIFIN WA YE?*

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home