Sunday, April 23, 2023

Bazan Iya Kwanciyar Aure Da Mijina Ba Saboda Girman Mazakutarsa Kawai A Raba Aurenmu











Bazan Iya Kwanciyar Aure Da Mijina Ba Saboda Girman Mazakutarsa Kawai A Raba Aurenmu



A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana 7 Da Aurensu.



Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu.



Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buƙatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.





“A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daɗin abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace.”




A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.” Inji A’isha

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home