Sunday, April 23, 2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja.....

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja..... 













Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja An yi wa wani matashin dan kasuwa mai suna Tasi’u wanda aka fi sani da Gata dake kasuwanci a kasuwar Kure dake Minna kisan gilla a Unguwar Fadikpe dake Birnin. 


Wakilin RARIYA ya tattaro cewa a cikin dare aka kwankwasawa matashin kofa bayan ya bude aka buga masa guduma a kai inda daga baya ya cika a asibiti. Saidai wata majiya ta ce an yi nasarar cafke wanda ake zargi da aikata laifin. Daga Nuruddeen Isyaku Daza




Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja 

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja

An yi wa wani matashin dan kasuwa mai suna Tasi’u wanda aka fi sani da Gata dake kasuwanci a kasuwar Kure dake Minna kisan gilla a Unguwar Fadikpe dake Birnin.

Wakilin RARIYA ya tattaro cewa a cikin dare aka kwankwasawa matashin kofa bayan ya bude aka buga masa guduma a kai inda daga baya ya cika a asibiti.

Saidai wata majiya ta ce an yi nasarar cafke wanda ake zargi da aikata laifin.

Daga Nuruddeen Isyaku Daza 

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home