Sunday, April 23, 2023

Haba wai yaran hausawa ne suke haka a gidan gala sai rungume ta ya…

Haba wai yaran hausawa ne suke haka a gidan gala sai rungume ta ya…












Haba wai yaran hausawa ne suke haka a gidan gala sai rungume ta ya…





Abun da ake yi a gidan gala sau da yawa anan wasu yaran suke ganin irin wata sabuwar rashin kunya suma sai su koya sunayi acikin gida ko akan layi ko kuma dai suje inda ake irin wannan badakalar.





Dan haka muna kira ga wanda suke ai kata irin wannan abu mai suna gala suji tsoran Allah su dai na abun da suke yi domin duk abun da mutum yayi shine fa abun fa zai girba ranar gobe kiyama ranar kure karya.





Domin wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi sai muka ga gaba daya abun babu kyan gani da har munce zamu kawo muku bidiyan ku gani sai muka ga ai bai kama ta ace munzo dashi ba domin hakan ma laifine.

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home