Tuesday, March 5, 2024

In kina ganin basir, sanyi ya hana mijinki kuzari ki bari ya ƙara aure zaki gane kece mai matsala ko shi—Zuwaira

In kina ganin basir, sanyi ya hana mijinki kuzari ki bari ya ƙara aure zaki gane kece mai matsala ko shi—Zuwaira

Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta na zamani Zuwaira Kolo, tayi kira ga matan da suke ganin cewa Sanyi da Basir ya rarake mazajensu shi yasa basa iya taɓuka wani abin azo a gani a kan gado, inda tace duk maccen dake da irin wannan tunanin ta bawa mijinta damar ƙara aure daga nan zata gane cewa ita ce keda Sanyi da Basir ɗin ko kuma shi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home