Sunday, January 21, 2024

Zan auri duk ɗan Najeriyar da zai iya bina ƙasar Canada—Mrs Magnet











Zan auri duk ɗan Najeriyar da zai iya bina ƙasar Canada—Mrs Magnet




Wata Baturiya ƴar asalin ƙasar Canada tace wa'adin Visar ta ya kusan ƙarewa a Najeriya kuma tana son auren baƙar fata ɗan Najeriya wanda zai bita can ƙasar su don suyi rayuwar aurensu a can, Mrs Margaret wacce ke harakokin kasuwancinta a jihohin Kano da Legas tayi alƙawarin bada kyautar kuɗi masu tsoka ga duk wanda ya amince zai aureta ya bita ƙasar su

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin zaka iya auren Baturiya kuma ka bita ƙasar su da zama?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home