Saturday, January 20, 2024

Shekarata 28 kuma har yanzu ni budurwa ce ban sa ɗa Namiji ba—Hadiza Gabon












Jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta ce shekarar ta 28 kuma har yanzu ita budurwa ce kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter ga Screenshot ɗin nan daga ƙasa


Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon tace kada fa jama'a suyi tsammanin cewa ita wata babbar macce ce domin kuwa har yanzu shekarar ta 28 kuma ita budurwa ce shakaf bata taɓa sanin ɗa namiji ba

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home