Monday, January 15, 2024

Ko wuta mai ci bal-bal kwankwaso yace magoya bayansa su fada, fiye da rabin al'ummar kano zasu fada - Buba Galadima












Ko wuta mai ci bal-bal kwankwaso yace magoya bayansa su fada, fiye da rabin al'ummar kano zasu fada - Buba Galadima.

Buba Galadima jigo a jamiyyar NNPP ya furta hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talabijin na Channels bayan samun nasarar gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a kotun ƙoli.

Shin hakane maganarsa kwankwasawa?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home