Sunday, January 14, 2024

Allah sarki wannan budurwar ta rasu ana daf da ɗaura mata aure kuma ta samu shaidar jama’a











Masu aiko da rahotanni sun ce wannan yarinyar ta samu shaida mai kyau wajen bayin Allah ba'a taɓa ganin mutuwar data girgiza jama'a a unguwarsu ba ganin yadda kowa maza da mata yara da dattawa suke yabon wannan yarinya saboda tana girmama kowa hatta wanda ta girma tana bashi matsayinsa duk inda ta ganka bata da ƙyaliya sai ta gaida ka, muna fatan wannan yabo data samu Allah yasa ya amfaneta har cikin kabarinta, muma Allah yasa mu aikata alherin da za'a yabemu bayan mun mutu, muna fatan Allah ya gafarta mata

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home