Monday, January 15, 2024

Wasu Matan suna Gudun Hakan Wasu Kuma Suna So!!!Shin Kana Bukatar Irin Wannan M....











A Halin Yanzu Ko Auren Dole Aka yimin wallahi zama zanyi nagaji da zaman gida- Khadija Wakili…


A Halin Yanzu Ko Auren Dole Aka yimin zama zanyi kuma zanabi miji na sau da kafa domin nagaji da zaman gida wallahi, saboda yau shekara ta daya da gama degree har yanzu babu saurayi ko kuma ma shin-shini.

A dai dai lokacin da wasu ƴan matan ke guduwa daga gidan iyayen su saboda auren dole, ita kuma wannan budurwar cewa ta yi ko auren dolen za’ayi mata tana so saboda ta gaji da zama a gidan su domin ta Daɗe a kasa tana jira.



0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home