Ko Kun San Ana Cire Sarki A Kuma Dawo Da Shi Ya Cigaba Da Sarauta?
Ko Kun San Ana Cire Sarki A Kuma Dawo Da Shi Ya Cigaba Da Sarauta
Ga Jerin Wasu Sarakunan Ƙasar Hausa da Aka Cire Kuma Aka Maido Su Kan Karagar Mulki
1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)
2-Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)
3-Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)
4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)
5-Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)
6-Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)
7-Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)
8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)
9-Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)
10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 – 1846) ya dawo ( 1849 – 1850)
11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 – 1849) ya dawo (1850 – 1869)
12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 – 1881) ya dawo (1885 – 1888)
13- Muhammadu Adda dan `Usman
(1881 – 1885)
14-Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 – 1845), ya dawo (1853 – 1868)
15-Sarkin Potiskum Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya (1993-1995), dakatarwa, ya dawo (2000-date)
Daga Dr S Sheshe
Posted in Labaran Duniya
_
Kalli video
0 Comments:
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home