Sunday, January 7, 2024

Da Ɗumi Ɗumi: “Kotun Ƙoli tace zata yanke hukuncin Shari’ar zaɓen gwamnan Kano a ranar Alhamis”

Da Ɗumi Ɗumi: “Kotun Ƙoli tace zata yanke hukuncin Shari’ar zaɓen gwamnan Kano a ranar Alhamis”

A ranar Alhamis mai zuwa tsakanin Abba gida-gida da Gawuna za a san waye zai mulki jihar Kano tsawon shekaru 4 Kotun Ƙolin Najeriya ta fitar da sanarwar cewa zata yanke hukuncin ƙarshe a shari'ar zaɓen gwamnan jihar Kano a ranar Alhamis

Wa kuke fatan Allah ya ba nasara tsakanin Abba da Gawuna?

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home