Sunday, January 7, 2024

HOTUNA: “Yadda wani mutum da ba’a san ko waye ba ya gina Masallacin Naira Miliyan 500 a Legas”











HOTUNA: “Yadda wani mutum da ba’a san ko waye ba ya gina Masallacin Naira Miliyan 500 a Legas”


Wani mutum da ba'a san ko waye ba ya gina katafaren masallaci a jihar Legas wanda yake kamanceceniya da masallacin Madina wajen ƙawa kuma anyi ƙiyasin cewa wannan Masallacin ya kai darajar Naira Miliyan 500



Muna fatan Allah ya bamu kuɗi muma mu riƙa yin ayyukan alheri kuma Allah ya saka masa da alheri ya ɗaukaka addinin Musulunci da Musulmi

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home