Thursday, January 11, 2024

HOTUNA: “An ba ƴar Najeriya kyautar Motar Miliyan 100 bayan ta lashe gasar karatun Kur’ani a ƙasar Amurka”











HOTUNA: “An ba ƴar Najeriya kyautar Motar Miliyan 100 bayan ta lashe gasar karatun Kur’ani a ƙasar Amurka”

Wata ƴar Najeriya bakar fata ta samu kyautar tsaleliyar Mota ta kimanin Dala dubu 80 kwatankwacin Naira Miliyan 100 a kuɗin Najeriya da kyautar tsabar kuɗi Naira Miliyan 300 bayan ta lashe gasar karatun Alkur'ani na Duniya da musulman ƙasar Amurka suka gudanar

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin wannan idan ƴarka ce zaka aurar da ita ga Talaka?

Muna fatan Allah ya bamu ƴaƴa na gari

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home